• About
  • Contact
Thursday, October 8, 2026
  • Login
Ibrahim Sheme
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Home Da Hausa

Gasar rubutu don tunawa da Bashir Ƙaraye

by IBRAHIM SHEME
October 05, 2008
0
0
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Malamai,

Tare da sallama. Ga wata gajeriyar sanarwa kan bikin gasar rubutun Hausa don tunawa da marigayi Injiniya Bashir Karaye, kashi na biyu.

Za a yi bikin fidda gwani na gasar ta bana a ranar 22 ga wannan watan na Oktoba, 2008a birnin tarayya, Abuja.

Majiya ta shaida mani cewa kwanan nan za a bayyana sunayen zakaru uku da su ka kai matakin karshe a gasar inda daga cikin su za a fidda gwani na gwanaye da bi masa/mata da kuma na uku.

Idan kun tuna, a bara, gogan naku ne ya zo na daya da littafin sa mai suna “‘Yartsana,” yayin da Balaraba Ramat Yakubu ta zo ta biyu, sannan Maje El-Hajeej Hotoro ya zo na uku.

Majiyar ta kara shaida mani cewa Dakta Ibrahim Malumfashi na Jami’ar Usmanu Danfodio shi ne Alkalin Alkalan gasar ta bana, wadda ita ma littattafan hikaya ne su ka shiga.

Idan ba a mance ba, maidakin marigayi Injiniya Karaye, wato Mrs Bilkisu A. Bashir, ita ce ta dauki nauyin gudanar da gasar.

Duk littafin da ya zo na daya za a ba shi N150,000; na biyu kuma N100,000, sannan na uku N50,000.

To, Allah Ya ba mai rabo sa’a.

To, kaka tsara kaka!! In ta bi ta daga-daga, na kurya ka sha kashi! Allah Ya nuna mana ranar, amin.

Loading

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Like this:

Like Loading…
Previous Post

Gidan yanar Ali Nuhu

Next Post

Hira da ni a VOA

Next Post
Hira da ni a VOA

Hira da ni a VOA

My VOA Interview

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Odia: What next after the 50th?
  • Chinua Achebe in Hausa: An Interview with Ibrahim Sheme
  • Uzziah J. Alabra: The Man Behind A Free Newsmagazine
  • People Would Dance If Something Negative Happened to Obasanjo
  • Taƙaitaccen tarihin Habibu Sakarci Mai Kukuma (1926-1977) 

Recent Comments

  1. UMAR IBRAHIM ABDULLAHI on Ta’aziyyar Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso) a Ranar Arba’in
Ibrahim Sheme No. 19, Chelsea Chibuzor Street, Katampe District Abuja, FCT Nigeria 📞 +234 0809 400 0071 (text) ✉️ ibrahimsheme@gmail.com
  • Home
  • About
  • Contact

© 2023 Ibrahim Sheme

No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings

© 2023 Ibrahim Sheme

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d