• About
  • Contact
Thursday, October 8, 2026
  • Login
Ibrahim Sheme
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings
No Result
View All Result
Ibrahim Sheme
No Result
View All Result
Home Da Hausa

Dan Arewa A Washington

by IBRAHIM SHEME
October 14, 2008
0
Dan Arewa A Washington
0
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ranar Laraba da ta wuce Allah ya kawo ni kasar Amurka a karo na farko. Na je wurare da dama (irin su White House da VOA), kuma na hadu da mutane daban-daban, musamman ‘yan Nijeriya da ke Sashen Hausa na Muryar Amurka. Na hadu da su Malam Oumaten Attah da abokin sa Mal. Adamu Muhammad, wadanda ‘yan Nijar ne. Ina jin ba zan iya ba da dukkan labarin balaguro na din ba sai na zauna na natsu, musamman bayan na koma Nijeriya.

Abin da kawai zan fada shi ne: mun zo taron shekara shkara na Bankin Duniya da IMF ne a birnin Washington, DC.

Zan tsakuro abubuwan da zan iya tsakurowa don sakawa a wannan taskar tawa har zuwa lokacin da Allah zai nufe ni da yin cikakken bayani.

Ga hoto na nan a gaban fadar Shugaban Kasar Amurka, wato White House, wadda na ziyarta shekaranjiya.

Loading

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Like this:

Like Loading…
Previous Post

BASHIR KARAYE PRIZE IN HAUSA LITERATURE 2008

Next Post

A Zamfara Stalwart’s Tale

Next Post
A Zamfara Stalwart’s Tale

A Zamfara Stalwart’s Tale

Rule Of Low

Rule Of Low

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Odia: What next after the 50th?
  • Chinua Achebe in Hausa: An Interview with Ibrahim Sheme
  • Uzziah J. Alabra: The Man Behind A Free Newsmagazine
  • People Would Dance If Something Negative Happened to Obasanjo
  • Taƙaitaccen tarihin Habibu Sakarci Mai Kukuma (1926-1977) 

Recent Comments

  1. UMAR IBRAHIM ABDULLAHI on Ta’aziyyar Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso) a Ranar Arba’in
Ibrahim Sheme No. 19, Chelsea Chibuzor Street, Katampe District Abuja, FCT Nigeria 📞 +234 0809 400 0071 (text) ✉️ ibrahimsheme@gmail.com
  • Home
  • About
  • Contact

© 2023 Ibrahim Sheme

No Result
View All Result
  • Home
  • Bookworm
  • Book Publishing
  • Media
    • News & Events
    • Gallery
  • Blog
    • Columns
      • Blueprint
      • Leadership Weekend
    • Da Hausa
    • Online Musings

© 2023 Ibrahim Sheme

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d