{"id":4601,"date":"2023-06-06T00:29:03","date_gmt":"2023-06-06T00:29:03","guid":{"rendered":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4601"},"modified":"2023-06-06T00:29:03","modified_gmt":"2023-06-06T00:29:03","slug":"wani-%c6%99ulli-da-ke-hana-marubutan-hausa-auren-junan-su","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601","title":{"rendered":"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su"},"content":{"rendered":"<p>A JIYA, 5 ga Yuni, 2023, marubuciya Hafsat Umar Azare ta wallafa wani sa\u0199o a guruf \u0257in WhatsApp mai suna Gidan Marubutan Hausa wanda ya \u0257an sosa ran wasu membobi. Ta kawo shawara ne inda ta ce ya kamata marubutan Hausa su yau\u0199a\u0199a zumuncin da ke tsakanin su ta hanyar ha\u0257a aure a tsakanin &#8216;ya&#8217;yan su.<\/p>\n<p>Hafsat ta ce: &#8220;Don Allah, marubuta ina ba ku shawara in za mu yi hidimar biki ko wani taro mu na zuwa (da) yaran mu samari da &#8216;yan mata saboda ko za mu dace wajen ha\u0257a zumunci. Abin nufi, mu fara ha\u0257a su aure.<\/p>\n<p>&#8220;Sannan &#8216;yan mata da samari marubuta su ma su yi duba ga wannan su \u0199aunaci junan su, in Allah ya shiga lamarin sai su yi aure.<\/p>\n<p>&#8220;Ina son mu yi zumunci na har abada. In auratayya ta shigo lalle ha\u0257in kai zai tabbatu sosai. Allah ya sa za ku yi min kyakkyawar fahimta.&#8221;<\/p>\n<p>Ta \u0199ara da cewa ta na da &#8220;hujjoji masu \u0199arfi&#8221;. A yayin da aka fara mara mata baya kan wannan shawara da ta kawo, sai malamar ta jero wa\u0257annan hujjoji da ta ce ta na da su. Ta<span style=\"font-size: 16px;\">\u00a0ce: &#8220;Na yi nazarin abubuwa masu yawa. Marubuta mu na son juna. Mu na tare da juna kullum, babu dare ba rana. A zahiri da ba\u0257ini.<\/span><\/p>\n<p>&#8220;Abin da ya tsaya min a rai da zuciya wasu daga cikin mu su na mutuwa, mu na shiga tashin hankali sosai, shekaru ka\u0257an sai mu manta su saboda ba mu surka dangantakar komai tsakanin mu ba. Dukkannin kusanci da soyayya ya na tashi a banza. Ina takaicin hakan.<\/p>\n<p>&#8220;Wannan ya mutu, waccan ta mutu. Wata rana za mu \u0199are, yaran mu ba za su san wannan ba. Amma in mu ka daure za mu yi nasarar samun zumunci mai \u0257orewa, saboda marubuci mutum ne mai son \u0257an&#8217;uwan sa. Kuma za a yi gadon fi\u0199ira da haza\u0199a sosai.&#8221;<\/p>\n<figure id=\"attachment_4605\" aria-describedby=\"caption-attachment-4605\" style=\"width: 300px\" class=\"wp-caption alignnone\"><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" data-attachment-id=\"4605\" data-permalink=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?attachment_id=4605\" data-orig-file=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1.png\" data-orig-size=\"1080,1053\" data-comments-opened=\"1\" data-image-meta=\"{&quot;aperture&quot;:&quot;0&quot;,&quot;credit&quot;:&quot;&quot;,&quot;camera&quot;:&quot;&quot;,&quot;caption&quot;:&quot;&quot;,&quot;created_timestamp&quot;:&quot;0&quot;,&quot;copyright&quot;:&quot;&quot;,&quot;focal_length&quot;:&quot;0&quot;,&quot;iso&quot;:&quot;0&quot;,&quot;shutter_speed&quot;:&quot;0&quot;,&quot;title&quot;:&quot;&quot;,&quot;orientation&quot;:&quot;0&quot;}\" data-image-title=\"Cropped_Image_20230606_013116\" data-image-description=\"\" data-image-caption=\"&lt;p&gt;Hafsat Umar Azare &lt;\/p&gt;\n\" data-large-file=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1-1024x998.png\" class=\"size-medium wp-image-4605\" src=\"https:\/\/wip.ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1-300x293.png\" alt=\"\" width=\"300\" height=\"293\" srcset=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1-300x293.png 300w, https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1-1024x998.png 1024w, https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1-768x749.png 768w, https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1-750x731.png 750w, https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230606_013116-1.png 1080w\" sizes=\"auto, (max-width: 300px) 100vw, 300px\" \/><figcaption id=\"caption-attachment-4605\" class=\"wp-caption-text\"><em>Hafsat Umar Azare<\/em><\/figcaption><\/figure>\n<p>Ba na tsammanin ana &#8220;gadon fi\u0199ira da haza\u0199a,&#8221; to amma ba shakka batun zumunci da \u0257orewar dangantaka dahir ne. Na jima ban ji wata shawara da aka ba marubutan Hausa mai ma&#8217;ana kamar wannan ba.<\/p>\n<p>Zumunci shi ne madarar rayuwa. \u0198ulla shi alheri ne, kuma wani ginshi\u0199i ne na addini. Zumunci ke haifar da \u0199auna da ha\u0257in kai da cigaban al&#8217;umma da \u0257orewar ta. Aure kuwa, jigo ne na zumunci; shararriyar hanya ce da ake bi a yau\u0199a\u0199a zumuncin.<\/p>\n<p>Babu mamaki, kowa ya amince da cewa shawarar da Hajiya Hafsat ta kawo mai kyau ce. Ni kuma na \u0199ara da cewa su ma marubutan, su ya su, ya kamata su ri\u0199a auren junan su, wato bazawara ko budurwa marubuciya ta auri \u0257an&#8217;uwan ta marubuci.<\/p>\n<p>Tuni &#8216;yan fim sun da\u0257e da wuce wannan zangon, wasu har sun hayayyafa. &#8216;Yan fim da su ka auri juna su na da yawan gaske, amma marubutan da su ka auri juna ba su fi a \u0199irga su da tafin hannu biyu ba. Mun san dai soyayya na ratsawa a cikin marubuta, su ya su. Zan iya lissafa biyar. To me ya sa ma&#8217;auratan marubuta ba su da yawa kamar &#8216;yan fim? Ban iya \u0199irga uku. Ruwa ba ya tsami banza!<\/p>\n<p>Ba a yanzu aka fara maganar dacewar auren juna tsakanin marubuta ba. Tun a watan Yuni, 2011, mujallar Fim ta wallafa wani rahoto mai taken &#8220;Me Ya Sa Marubuta Ba Su Auren Junan Su?&#8221; Su marubutan da kan su sun kawo dalilai daban-daban, sai dai ba zan maimaita su a nan ba, to amma zan kawo wani guda \u0257aya wanda babu wanda ya fa\u0257e shi a wancan lokacin; na yi la&#8217;akari da shi, amma ba na cikin marubutan da mujallar ta tattauna da su domin ha\u0257a rahoton.<\/p>\n<p>Wannan kuwa shi ne aibanta juna. E, \u0253ata wa juna suna. Ni shaida ne. Na sha ji da kunne na marubuta na aibanta junan su, ban da waje na har wajen wasu makusanta na. Kusan kowace marubuciya sai ka ji an shafa mata ba\u0199in fenti. Su ma mazan haka ake masu, kuma su na yi wa juna.<\/p>\n<p>Idan ka ce ba ka san ana haka ba, to kai ba marubuci ba ne. Idan har kai marubuci ne, to ba za ka rasa jin mugun abin da wani ya ce game da wani marubucin ba &#8211; ko da kuwa kai ba ka ce uffan ba. Ba mazan ba, ba matan ba.<\/p>\n<p>Ana aibanta &#8216;yan mata da zawarawa; ka ji an ce wance kaza, wance ma kaza. Hatta mata masu aure ba a \u0199yale su ba wajen irin wannan sukar junan. Maza marubuta ma sai ka ji an ce wane kaza, shi ma wane kaza, shi kuma wane kaza.<\/p>\n<p>Ba zan bayyana irin abubuwan da ake cewa ba, domin na san kun sani. Idan an ce aibantawa, to ai ba batun alheri ake kawowa ba!<\/p>\n<p>Abin mamaki, makusantan juna ne ke aibanta junan su. Tunda kuwa haka ne, idan har ba ka gaskata su ba, to maganar wa za ka \u0257auka?<\/p>\n<p>E, mun ji ana haba-haba da juna \u0257in, ana girmama juna, ana \u0199awance, ana abota, ana menene, har idan biki ko taro ya tashi sai a yi kwamba a cika wajen, ana arerewa da nisha\u0257i da yaushe-rabo-da-gamo. Amma can a gefe kuma wasu na \u0253ata wasu da munanan kalamai. Wasu \u0257in ma yardaddun juna ne.<\/p>\n<p>Ba shakka, irin wannan mugunyar halayyar ta na da tasiri wajen da\u0199ile yawaitar auren marubuta a junan su. Ta yiwu kuma ita ce ta ke hana marubutan su yi tunanin ha\u0257a zuri&#8217;a a tsakanin su, sai su gwammace su ha\u0257a aure da wasu gidajen can daban.<\/p>\n<p>Shin &#8216;yan fim ba su aibanta juna? Su na yi, sosai ma kuwa. To amma da alama sun fi marubuta toshe kunne ga \u0253atancin da su ke yi wa junan su, musamman idan har soyayya ta shiga tsakani. A \u0199arshe, sai ka ga sun yi aure sun zauna da junan su har sun hayayyafa.<\/p>\n<p>Ta yiwu marubuta sun fi &#8216;yan fim \u0257aukar zuga da gaske. Akwai lokacin da wani marubuci ya so ya auri wata marubuciya; marubuta ne su ka zuge shi da labarai marasa da\u0257i har ya karaya. Ya canja zuwa wata marubuciyar, can ma ba su tsira ba. Aka tsorata su. A \u0199arshe, ya auri wadda ba marubuciya ba. Hakan ta faru ga wani marubucin kuma da ya so auren marubuciya &#8216;yar&#8217;uwar sa, shi kuma ita aka zuge, ta \u0199i yarda ta aure shi.<\/p>\n<p>To, ina mafita? Akwai hanya \u0257aya: marubuta su daina aibanta junan su. Girman da su ke ba juna a bayyane ya zama girmamawa ta ba\u0257ini. Su ri\u0199a yi wa juna shaidar alheri. Su tuna, su &#8216;yangata ne a wajen jama&#8217;a domin ba mutanen gari ke \u0253ata su ba kamar yadda ake \u0253ata &#8216;yan fim. Su babu mai \u0253ata su sai su ya su. Dara ce ke cin gida! Don haka da zaran sun gyara cikin gidan su, komai zai tafi daidai.<\/p>\n<p>Kada a kawo maki labarin marubuci zai auri marubuciya ki shiga sukar ta ko \u0253ata shi. Annabi (s.a.w.) ya ce ki fa\u0257i alheri, ko ki yi shiru. Ki taimaka wajen ha\u0257a sunna.<\/p>\n<p>Mu tuna da hujjojin Hafsat Umar Azare: in mu ka daure za mu yi nasarar samun zumunci mai \u0257orewa. Kada soyayyar ta zama ta fatar baki.<\/p>\n<p>Wani abu da na fahimta ma shi ne sau da yawa sukar da marubuci ke wa marubuci \u0199ir\u0199ira ce. Manufa, da yawa abubuwan da ake fa\u0257i ba gaskiya ba ne. Ko da akwai \u0253ur\u0253urbushin gaskiya a wasu wuraren, shaci-fa\u0257i ne ya fi yawa.<\/p>\n<p>Zan rufe da \u0199ara shelanta alwashin da marubuciya Jamila Umar Tanko (JUT) ta sha jiya a Gidan Marubutan Hausa, inda ta ce: &#8220;Na \u0257auki nauyin sadakin zawarawa 3 na farko da za su fara ha\u0257a kan su aure.&#8221;<\/p>\n<p>To, ya kamata a samu wani kuma ya biya wa wasu sadakin &#8216;yan mata marubuta guda biyu. Haka kuma ina fatan wasu za su yi kukan kura su warware wancan \u0199ullin, su karya \u0199warin juna. Ta haka sai a rage yawan marubuta marasa aure, maza da mata.<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_4601\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"4601\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A JIYA, 5 ga Yuni, 2023, marubuciya Hafsat Umar Azare ta wallafa wani sa\u0199o a guruf \u0257in WhatsApp mai suna Gidan Marubutan Hausa wanda ya \u0257an sosa ran wasu membobi. Ta kawo shawara ne inda ta ce ya kamata marubutan Hausa su yau\u0199a\u0199a zumuncin da ke tsakanin su ta hanyar ha\u0257a aure a tsakanin &#8216;ya&#8217;yan [&hellip;]<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_4601\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"4601\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":4616,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_FSMCFIC_featured_image_caption":"Wasu marubuta a bikin auren Zainab \u0257iyar marubuciya Alawiyya Wada Isa a Kano","_FSMCFIC_featured_image_nocaption":"","_FSMCFIC_featured_image_hide":"","_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_feature_clip_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_post_was_ever_published":false},"categories":[7],"tags":[33],"class_list":["post-4601","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-hausa","tag-marubuta"],"a3_pvc":{"activated":true,"total_views":62,"today_views":0},"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.1 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su - Ibrahim Sheme<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_GB\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su - Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A JIYA, 5 ga Yuni, 2023, marubuciya Hafsat Umar Azare ta wallafa wani sa\u0199o a guruf \u0257in WhatsApp mai suna Gidan Marubutan Hausa wanda ya \u0257an sosa ran wasu membobi. Ta kawo shawara ne inda ta ce ya kamata marubutan Hausa su yau\u0199a\u0199a zumuncin da ke tsakanin su ta hanyar ha\u0257a aure a tsakanin &#8216;ya&#8217;yan [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2023-06-06T00:29:03+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png?fit=1024%2C444&ssl=1\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"1024\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"444\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/png\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"masta\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Estimated reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601\"},\"author\":{\"name\":\"masta\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/a6bdba81330c22d9f6510855380f4582\"},\"headline\":\"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su\",\"datePublished\":\"2023-06-06T00:29:03+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601\"},\"wordCount\":1385,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/06\\\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png\",\"keywords\":[\"marubuta\"],\"articleSection\":[\"Da Hausa\"],\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601\",\"name\":\"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su - Ibrahim Sheme\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/06\\\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png\",\"datePublished\":\"2023-06-06T00:29:03+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/06\\\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/06\\\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png\",\"width\":1024,\"height\":444},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4601#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-GB\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"width\":512,\"height\":512,\"caption\":\"Ibrahim Sheme\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/a6bdba81330c22d9f6510855380f4582\",\"name\":\"masta\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7c8fd412ca2e32c5f929e99bc09352a44dad3343cc5aa88b5f5766c081c5ef3a?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7c8fd412ca2e32c5f929e99bc09352a44dad3343cc5aa88b5f5766c081c5ef3a?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/7c8fd412ca2e32c5f929e99bc09352a44dad3343cc5aa88b5f5766c081c5ef3a?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"masta\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.com\"],\"url\":\"\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su - Ibrahim Sheme","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601","og_locale":"en_GB","og_type":"article","og_title":"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su - Ibrahim Sheme","og_description":"A JIYA, 5 ga Yuni, 2023, marubuciya Hafsat Umar Azare ta wallafa wani sa\u0199o a guruf \u0257in WhatsApp mai suna Gidan Marubutan Hausa wanda ya \u0257an sosa ran wasu membobi. Ta kawo shawara ne inda ta ce ya kamata marubutan Hausa su yau\u0199a\u0199a zumuncin da ke tsakanin su ta hanyar ha\u0257a aure a tsakanin &#8216;ya&#8217;yan [&hellip;]","og_url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601","og_site_name":"Ibrahim Sheme","article_published_time":"2023-06-06T00:29:03+00:00","og_image":[{"width":1024,"height":444,"url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png?fit=1024%2C444&ssl=1","type":"image\/png"}],"author":"masta","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Ibrahim Sheme","Estimated reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601"},"author":{"name":"masta","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/a6bdba81330c22d9f6510855380f4582"},"headline":"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su","datePublished":"2023-06-06T00:29:03+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601"},"wordCount":1385,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png","keywords":["marubuta"],"articleSection":["Da Hausa"],"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601","name":"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su - Ibrahim Sheme","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png","datePublished":"2023-06-06T00:29:03+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#breadcrumb"},"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#primaryimage","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png","contentUrl":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png","width":1024,"height":444},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4601#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Wani \u0198ulli Da Ke Hana Marubutan Hausa Auren Junan Su"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","name":"Ibrahim Sheme","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-GB"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization","name":"Ibrahim Sheme","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","width":512,"height":512,"caption":"Ibrahim Sheme"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/a6bdba81330c22d9f6510855380f4582","name":"masta","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7c8fd412ca2e32c5f929e99bc09352a44dad3343cc5aa88b5f5766c081c5ef3a?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7c8fd412ca2e32c5f929e99bc09352a44dad3343cc5aa88b5f5766c081c5ef3a?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/7c8fd412ca2e32c5f929e99bc09352a44dad3343cc5aa88b5f5766c081c5ef3a?s=96&d=mm&r=g","caption":"masta"},"sameAs":["https:\/\/ibrahimsheme.com"],"url":""}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/06\/Cropped_Image_20230603_205520-1-1.png","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4601","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4601"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4601\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4616"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4601"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4601"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4601"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}