{"id":4354,"date":"2021-04-12T05:10:39","date_gmt":"2021-04-12T05:10:39","guid":{"rendered":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=4354"},"modified":"2021-04-12T05:10:39","modified_gmt":"2021-04-12T05:10:39","slug":"sharhi-tallafin-sadiya-farouq-a-kan-korona-daga-malam-ibrahim-sheme","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354","title":{"rendered":"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona"},"content":{"rendered":"<p>A bara ne aka samu \u0253ullar cutar nan mai suna \u2018Coronavirus\u2019 (COVID-19 a ta\u0199aice), wadda da Hausa ake kira Korona. Cuta ce wadda ta mamaye duniya, ta zama annobar da mu dai a zamanin mu ba mu ta\u0253a ganin irin ta ba. Ta tsiro ne daga birnin Wuhan da ke yankin Hubei na \u0199asar Chaina inda daga can ta ya\u0257u a fa\u0257in duniya. Ta tilasta rurrufe wurare tare da jawo bala\u2019o\u2019i da su ka ha\u0257a da yawan mace-mace, rashin samun ku\u0257in shiga, hana tafiye-tafiye, rufe masana\u2019antu da wuraren kasuwanci, rasa aikin yi, da kuma tsananin fargaba.<\/p>\n<p>Bala\u2019in Korona ya fi shafar \u0199asashe masu raunin tsarin tattalin arziki irin Nijeriya. A cewar Hukumar \u0198ididdiga ta \u0198asa (NBS), kashi 40 cikin \u0257ari na \u2018yan \u0199asar nan su na rayuwa cikin fatara ne, domin kuwa a cikin wannan \u0199ididdigar babu mai iya samun N137,430 a shekara, wanda hakan na nuna cewa a cikin kimanin mutum miliyan 82.9 babu mai iya samun abin da ya kai dalar Amurka \u0257aya a rana.<\/p>\n<p>An fara samun wanda ya kamu da korona a Nijeriya a \u0199arshen Fabrairu, 2020. Don haka sai Gwamnatin Tarayya ta yi sauri ta fito da wasu tsare-tsare da su ka ha\u0257a da wayar da kan al\u2019umma, da hana zirga-zirga da kuma wasu shirye-shiryen harkar ku\u0257i don magance matsalar abinci.<\/p>\n<p>Duk da yake an kafa kwamitin shugaban \u0199asa da zai gudanar da aikin aiwatar da tsare-tsare kan matsalolin da cutar ta haifar, to amma sai aka ga cewa Ma\u2019aikatar Harkokin Jin\u0199ai, Agaji da Inganta Rayuwa ta Tarayya ta na da muhimmiyar rawar da za ta taka a kan matsalar. Hasali ma dai annobar ta kawo wa ma\u2019aikatar babban aikin ta na farko, domin kuwa ba a fi watanni da gwamnatin Buhari ta \u0199ir\u0199iro ta ba. Hakan ya \u0257ora babban nauyi a kan Ministar Harkokin Jin\u0199ai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq.<\/p>\n<p>A daidai lokacin da Korona ta \u0253arke, tattalin arzikin Nijeriya na cikin murmurewa daga masassarar da ta same shi a 2016 sakamakon fa\u0257uwar farashin man fetur a tsakanin 2014\u20132015. A wani rahoto da Bankin Duniya ya buga a cikin 2019, an ce wannan karayar tattalin arziki, wadda ita ce ta farko a cikin shekaru 25, ta haifar da tsukewar tsarin tattalin arziki. To, ana kukan targa\u0257e sai karaya ta zo; annobar Korona ta maida hannun agogo baya, ta maida \u0199arin mutum miliyan 17 fa\u0199irai, musamman mazauna birane. Masana sun lura da \u0199aruwar fatara da ta faru a kashi na biyu na shekarar 2020 a lokacin da ake aiwatar da dokokin magance Korona.<\/p>\n<p>Saboda haka \u2018yan Nijeriya, musamman wa\u0257anda annobar ta fi shafa kai-tsaye, sun sa ido su ga irin tallafin da ma\u2019aikatar Sadiya za ta kawo masu.<\/p>\n<p>Gwamnati ta kawo tallafin ta hanyoyi daban-daban. Ma\u2019aikatar ta fara da fito da dabarun rage tsananin da yanayin ya haifar musamman ga mutanen da su ka fi fatara a cikin al\u2019umma. Sun ha\u0257a da \u2018yan gudun hijira da wa\u0257anda rikice-rikice su ka kora daga \u0199auyukan su, na\u0199asassu, dattawa, mutanen da aka sace, marayu, fa\u0199irai a cikin al\u2019umma, masu \u0199ananan sana\u2019o\u2019i da sauran su.<\/p>\n<p>Don cimma wannan buri, ma\u2019aikatar ta raba kayan abinci irin su shinkafa, masara, gero, dawa, man girki, tumatirin gwangwani, madara, suga da taliya ga mabu\u0199ata a jihohi da Yankin Birnin Tarayya (FCT).<\/p>\n<p>Ta fito da shirin bada kyautar ku\u0257i inda ake ba mutane ku\u0257in wata hu\u0257u a lokaci guda. Haka kuma ta bada rance maras ruwa na wata uku ga wa\u0257anda ke cikin shirye-shiryen bada lamuni na \u2018TraderMoni\u2019 da \u2018MarketMoni\u2019.<\/p>\n<p>Ta raba abinci ga da ya ha\u0257a da shinkafa, wake, man girki, man ja, \u0199wai da gishiri a gidajen \u2018yan makaranta da aka rubuta sunayen su a shirin ciyar da \u0257alibai na \u0199asa.<\/p>\n<p>Haka kuma Gwamnatin Tarayya tare da ha\u0257in gwiwar Shirin Bada Abinci na Majalisar \u018ainkin Duniya (WFP) sun bada tallafin tsabar ku\u0257i da abinci a biranen da korona ta fi shafa. Wani ha\u0257in gwiwar da ma\u2019aikatar da WFP su ka yi shi ne na samar da abinci da ku\u0257i a jihohi uku da Korona ta fi shafa, wato Kano, Abuja da Legas, inda aka kashe dalar Amurka miliyan 4; yayin da gwamnati ta samar da hatsi, ita kuma WFP ta samar da ku\u0257i. An ce wannan tsari ya isa ga miliyoyin mutane a biranen da matsalar hana zirga-zirga ta fi ta\u2019azzara.<\/p>\n<p>Bayan wannan akwai shirin Lamuni ga Matan Karkara wanda ma\u2019aikatar ta \u0199ir\u0199iro a bana a matsayin wani sashe na shirin Shugaba Muhammadu Buhari na rage fatara da yunwa. An yi shirin domin matan karkara 120,000 a dukkan \u0199ananan hukumomi 774 na jihohi 36 da Abuja. Shiri ne inda ake so mata \u2018yan tsakanin shekara 18-50 su ri\u0199a kar\u0253ar N20,000 kowaccen su. Manufar shirin ita ce a inganta hanyar samun ku\u0257in shiga, a samar da abinci, kuma a ba mutane abin yi.<\/p>\n<p>Sadiya Umar Farouq ta ri\u0199a gudanar da wa\u0257annan shirye-shirye bilha\u0199\u0199i da gaskiya. Ana ganin ta a jihohi daban-daban inda ta ke \u0199addamar da su da kan ta. Bayanai daga wa\u0257anda su ka amfana sun nuna cewar abin da gwamnati ke yi kan Korona ya dace sosai.<\/p>\n<p>Masana harkokin tattalin arziki sun yi amanna da cewa in da ba a shigo da wa\u0257annan tsare-tsaren ba, to da talakawan Nijeriya sun fi gasuwa, musamnan tunda wannan annoba ta \u0199ara jefa su cikin matsi. Tallafin da aka kawo ya taimaka wajen rage ra\u0257a\u0257in rayuwa da ake ciki.<\/p>\n<p>To amma fa har yanzu \u2018yan Nijeriya su na cikin halin \u0199unci na fatara da yunwa. Masana sun ce Nijeriya ta fi kowace \u0199asa yawan fa\u0199irai a dukkan yankin yammacin Sahara tun ma kafin zuwan Korona. Haka kuma har yau annobar Korona ba ta kau ba duk da yake ana ta allurar rigakafi. Saboda haka har yau akwai bu\u0199atar ci gaba da aiwatar da wa\u0257annan shirye-shirye na tallafa wa jama\u2019a.<\/p>\n<p>A \u0199arshe, ya kamata gwamnati ta sa ido tare da bu\u0257e kunne kan sukar da wasu ke yi na cewar an siyasantar da bada tallafin, kuma ana satar ku\u0257in tallafin. Ya kamata gwamnati ta binciki wannan zargin, kuma ta magance duk wata matsala. Tabbatar wa da jama\u2019a cewa babu wata \u0199umbiya-\u0199umbiya a wa\u0257annan shirye-shiryen zai \u0199ara wa Minista Sadiya Farouq da ma\u2019aikatan ta martaba a idon jama\u2019a a \u0199o\u0199arin su na isar da tallafin gwamnatin Buhari ga mabu\u0199ata.<\/p>\n<p><strong><em>Malam Ibrahim Sheme \u018aan Jarida ne kuma mai yin sharhi akan al\u2019amuran yau da kullum<\/em><\/strong><\/p>\n<div class=\"addtoany_share_save_container addtoany_content addtoany_content_bottom\">\n<div class=\"addtoany_header\">Turawa Abokai<\/div>\n<\/div>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_4354\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"4354\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A bara ne aka samu \u0253ullar cutar nan mai suna \u2018Coronavirus\u2019 (COVID-19 a ta\u0199aice), wadda da Hausa ake kira Korona. Cuta ce wadda ta mamaye duniya, ta zama annobar da mu dai a zamanin mu ba mu ta\u0253a ganin irin ta ba. Ta tsiro ne daga birnin Wuhan da ke yankin Hubei na \u0199asar Chaina [&hellip;]<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_4354\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"4354\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":4353,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_FSMCFIC_featured_image_caption":"","_FSMCFIC_featured_image_nocaption":"","_FSMCFIC_featured_image_hide":"","_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_feature_clip_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_post_was_ever_published":false},"categories":[7],"tags":[],"class_list":["post-4354","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-hausa"],"a3_pvc":{"activated":true,"total_views":27,"today_views":0},"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.1 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona - Ibrahim Sheme<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_GB\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona - Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A bara ne aka samu \u0253ullar cutar nan mai suna \u2018Coronavirus\u2019 (COVID-19 a ta\u0199aice), wadda da Hausa ake kira Korona. Cuta ce wadda ta mamaye duniya, ta zama annobar da mu dai a zamanin mu ba mu ta\u0253a ganin irin ta ba. Ta tsiro ne daga birnin Wuhan da ke yankin Hubei na \u0199asar Chaina [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2021-04-12T05:10:39+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg?fit=739%2C415&ssl=1\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"739\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"415\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Nafisat\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"IBRAHIM SHEME\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Estimated reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"6 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354\"},\"author\":{\"name\":\"Nafisat\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\"},\"headline\":\"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona\",\"datePublished\":\"2021-04-12T05:10:39+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354\"},\"wordCount\":1117,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/03\\\/images-2-2-1.jpeg\",\"articleSection\":[\"Da Hausa\"],\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354\",\"name\":\"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona - Ibrahim Sheme\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/03\\\/images-2-2-1.jpeg\",\"datePublished\":\"2021-04-12T05:10:39+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/03\\\/images-2-2-1.jpeg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2023\\\/03\\\/images-2-2-1.jpeg\",\"width\":739,\"height\":415},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=4354#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-GB\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"width\":512,\"height\":512,\"caption\":\"Ibrahim Sheme\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\",\"name\":\"Nafisat\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Nafisat\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.com\"],\"url\":\"\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona - Ibrahim Sheme","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354","og_locale":"en_GB","og_type":"article","og_title":"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona - Ibrahim Sheme","og_description":"A bara ne aka samu \u0253ullar cutar nan mai suna \u2018Coronavirus\u2019 (COVID-19 a ta\u0199aice), wadda da Hausa ake kira Korona. Cuta ce wadda ta mamaye duniya, ta zama annobar da mu dai a zamanin mu ba mu ta\u0253a ganin irin ta ba. Ta tsiro ne daga birnin Wuhan da ke yankin Hubei na \u0199asar Chaina [&hellip;]","og_url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354","og_site_name":"Ibrahim Sheme","article_published_time":"2021-04-12T05:10:39+00:00","og_image":[{"width":739,"height":415,"url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg?fit=739%2C415&ssl=1","type":"image\/jpeg"}],"author":"Nafisat","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"IBRAHIM SHEME","Estimated reading time":"6 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354"},"author":{"name":"Nafisat","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4"},"headline":"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona","datePublished":"2021-04-12T05:10:39+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354"},"wordCount":1117,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg","articleSection":["Da Hausa"],"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354","name":"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona - Ibrahim Sheme","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg","datePublished":"2021-04-12T05:10:39+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#breadcrumb"},"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#primaryimage","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg","contentUrl":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg","width":739,"height":415},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=4354#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Tallafin Sadiya Farouq a kan Korona"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","name":"Ibrahim Sheme","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-GB"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization","name":"Ibrahim Sheme","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","width":512,"height":512,"caption":"Ibrahim Sheme"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4","name":"Nafisat","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","caption":"Nafisat"},"sameAs":["https:\/\/ibrahimsheme.com"],"url":""}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/uploads\/2023\/03\/images-2-2-1.jpeg","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4354","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4354"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4354\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4353"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4354"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4354"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4354"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}