{"id":3299,"date":"2011-03-08T15:31:00","date_gmt":"2011-03-08T15:31:00","guid":{"rendered":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=3299"},"modified":"2011-03-08T15:31:00","modified_gmt":"2011-03-08T15:31:00","slug":"ka-zama-aminin-yayan-ka","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299","title":{"rendered":"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka!"},"content":{"rendered":"\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Duk uba ya na so ya samu kintsattsen ]a, ballantana a ce mai haza}a ne. Ya na so \u2019ya\u2019yan sa su kasance masu }o}ari a makaranta, masu girmama na gaba da su, masu ]a\u2019a, masu tsare gaskiya, masu tsafta, masu tsoron Allah, masu sauraren ra\u2019ayin da ba su yarda da shi ba, wayayyu, masu jin }ai ga marasa galihu da marasa lafiya ko marasa }arfi, da sauran su. Haka kuma ya na yi masu addu\u2019ar samun nasara a rayuwa, ta hanyar arziki ko samun ci-gaba a wurin aikin su. To, in kuwa haka ne, ya za mu yi mu reni \u2019ya\u2019yan da za su kasance nagari?<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Kwanan nan, ni da wani aboki na mu ka shiga hira kan irin yaran da ake samu a wannan zamanin namu, kai har ma kan yadda mu ke mu\u2019amala da junan mu a cikin al\u2019umma. Na girgiza matu}a kan yadda na ga hul]a ta na }ara }azancewa a }asar mu a yau, musamman ma tsakanin iyaye da \u2019ya\u2019yan su, maza da matan auren su, malamai da ]aliban su, shugabannin addini da mabiyan su, da kuma \u2019yan siyasa da nasu mabiyan. Kawai a dalilin }in amincewar da mu ka yi kan abin da ya kamata da wanda bai kamata ba a al\u2019umma, sai ka ga wasu su na ta ya}ar juna. Duk an maye gurbin hanyoyin }warai na sasanci ko gyara koma]ar hul]a da wasu sakarkarun hanyoyin da ba za su ta~a haifa mana da ]a mai ido ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A shekarun baya, iyaye da sauran shugabannin al\u2019umma su kan horas da \u2019ya\u2019yan su ne ta hanyar matsi, su na gudun kada su kauce wa hanya su lalace ta hanyar bin wasu ababen rayuwar zamani. Su na gudun kada \u2019ya\u2019ya su kangare, su zama marasa ]a\u2019a. Ana yi wa \u2019ya\u2019ya horo da bulala ko tsabga don kada su lalace.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">A hirar da mu ka yi da abokin nan nawa, na fi nuna damuwa ne kan yadda mu ke tarbiyyantar da \u2019ya\u2019yan mu, tare da kawo hujjoji. Irin tarbiyyar da aka yi mana mu na yara ita ce babban dalilin da ya sa mu ka zama abin da mu ka zama a yau. A wancan zamanin, ana horas da ]a ne ta hanyoyi da dama, wa]anda su ka ha]a da lalama da kuma hukunci mai tsanani. Shi aboki na, wanda mabiyin gargajiya ne in an zo maganar tarbiyyar \u2019ya\u2019ya, ya yi amanna da cewa rashin matsanta wa \u2019ya\u2019ya da iyaye ke yi a yau shi ne ya haifar da lalacewar \u2019ya\u2019ya da yawa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">To amma abin tambaya shi ne: shin duk magidantan da ke da ]a\u2019a da yakana a yau sai da su ka sha kashi daga hannun magabatan su kenan? Shin hanyar tarbiyya ta zamanin da ta fi ta yanzu kuwa? Babu shakka, akwai hikima mai }arfi a hanyoyin da iyayen mu da kakannin mu su ka bi a nasu zamanin, to amma fa tuni abubuwa su ka soma canzawa. Iyaye da malaman makaranta na wannan zamanin sun fara tunanin ko akwai alfanu a cikin duka ko zagin \u2019ya\u2019ya don a koya masu abin da ya dace da wanda bai dace su yi ko su fa]i ba. Sun fara yarda da cewa zai iya yiwuwa a koyar da \u2019ya\u2019ya tarbiyya mai kyau ba tare da an ri}a zane su a kai a kai ba. Sirrin abin shi ne kai uba ko uwa ka tabbar da cewa akwai kyakkyawar dangantaka tsakanin ka da ]a ko \u2019yar ka; ka koyar ta hanyar nagartattar halayya kai kan ka, kuma ka jawo iyalin ka a jika. Ya na da muhimmanci ga iyaye su ri}a magana a kai a kai da \u2019ya\u2019yan su, su saurari abin da su ke cewa. Rashin }ulla zumunci da \u2019ya\u2019yan mu ya na gina katangar }arfe a zukata, wadda ita kuma ta kan haifar da abubuwan ~acin rai. Idan \u2019ya\u2019yan mu sun ~ata mana rai, mu fito mu fa]a masu, mu nuna masu kuskuren su, maimakon mu haukace mu dinga fitina. Mu tabbatar da cewa mu na aiki da a}idar }in yin gaba ko rashin ]asawa da \u2019ya\u2019yan mu, wato abin da zan kira da \u201crashin yin gaba a tsakanin mu.\u201d A ta}aice, iyaye, malaman makaranta har ma da ma\u2019aurata za su iya tirjewa ba tare da sun tsauwala ba a kan a}idar su ta rayuwa.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Zan rufe wannan ma}alar da wani labari da wani mutum mai suna Mista Arun Gandhi, wanda jika ne ga babban ]an kishin }asar nan na }asar Indiya, wato marigayi Mahatma Gandhi, ya ta~a bayarwa a wurin wani taro da aka yi a Jami\u2019ar Puerto Rico a ran 9 ga Yuni, 2010. Shi Arun, wanda shi ne shugaban cibiyar fidda sa~ani ta M.K. Gandhi, wato M.K. Gandhi Institute for Non-violence, ya yi wannan bayanin ne a wani jawabi da ya gabatar a matsayin misalin zaman lumana a cikin iyali. Ga abin da ya ke cewa:<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cIna ]an shekara 16 da haihuwa kuma ina zaune tare da iyaye na a cibiyar da kaka na ya kafa a wani wuri da ke mil 18 a bayan garin Durban, a }asar Afrika ta Kudu, a cikin gonakin rake. Mu na zaune a gidan gona, inda ba mu da ma}wabta, don haka sai ya kasance ni da \u2019yan\u2019uwana mata guda biyu mu kan so mu samu damar shiga cikin gari ziyarar abokai ko kuma mu shiga silima.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cRan nan sai mahaifi na ya bu}ace ni da in tu}a mota in kai shi gari don halartar wani taro na kwana ]aya. Murna ta kama ni. Da yake zan shiga gari, sai mahaifiya ta ta ba ni jerin sunayen wasu kayan lambu da ta ke so in sawo mata, kuma da yake zan wuni a cikin garin, shi ma baba na sai ya ba ni wasu ayyukan da ya ke so in yi masa, ciki har da yi wa motar sabis. Da na aje baba na a wurin taron da safe, sai ya ce mani, \u2018Mu ha]u a nan da }arfe 5:00 na yamma, sannan mu wuce zuwa gida.\u2019<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cDa sauri, na gama ayyuka na, sai na zarce kai-tsaye zuwa wani gidan silima da ke kusa. Na tsunduma cikin kallon wani fim ]in Amurka na jarumi John Wayne, ban ankara ba har }arfe 5:30 ta yi sannan na tuna. Kafin in je garejin gayan mota in ]auko mota in tafi inda baba na ke jira na, har }arfe 6:00 ta yi. Cikin damuwa, ya tambaye ni, \u2018Me ya sa ka makara?\u2019<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cIna jin kunyar in fa]a masa gaskiyar cewa na tsaya kallon fim ]in John Wayne ne, sai na ce, \u2018Ba su gama aikin motar da wuri ba, shi ya sa na tsaya,\u2019 ashe ban sani ba har ya buga waya garejin, ya gano komai. Da ya gane cewa }arya na ke, sai ya ce: \u2018A gaskiya akwai wani abu wanda ba daidai ba a yadda na tarbiyyantar da kai wanda ya sa ba ka da }arfin halin fa]a mani gaskiya. Saboda haka, don in fahimci ko ina ne na yi kuskure game da kai, zan taka a }asa mil 18 zuwa gida in yi tunanin abin.\u2019 Saboda haka dai, a cikin shigar sa ta kwat da wando da takalma sau ciki, sai ya fara takawa zuwa gida da dare a kan hanya marasa kwalta, kuma a duhu. Ba zan iya tafiya in bar shi ba, don haka sai da mu ka shafe awa biyar da rabi ina bin sa a baya da mota, ina kallon mahaifi na ya na shan ba}ar wahala kawai saboda shirmen }aryar da na shara. Tun a lokacin na sha alwashin cewa ba zan }ara yin }arya ba.<\/p>\n\n\n\n<p class=\"wp-block-paragraph\">\u201cA ko yaushe, na kan yi tunani kan wannan abin, kuma ina tunanin cewa in da ya hukunta ni ta yadda mu ke hukunta \u2019ya\u2019yan mu a yau, to da ban koyi darasi ba ko }iris. Ban tsammanin zan iya. Da kawai zan sha wuyar hukuncin da ya yi mani, amma zan ci gaba da aikata kuskuren da na yi. To amma wannan abin guda ]aya da ya yi na nuna rashin fushi ya yi matu}ar tasiri a rayuwa ta, ta yadda ina ganin kamar jiya jiyan nan abin ya faru. Wannan shi ne }arfin }in yin fushi.\u201d<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_3299\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"3299\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Duk uba ya na so ya samu kintsattsen ]a, ballantana a ce mai haza}a ne. Ya na so \u2019ya\u2019yan sa su kasance masu }o}ari a makaranta, masu girmama na gaba da su, masu ]a\u2019a, masu tsare gaskiya, masu tsafta, masu tsoron Allah, masu sauraren ra\u2019ayin da ba su yarda da shi ba, wayayyu, masu jin [&hellip;]<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_3299\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"3299\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":0,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_FSMCFIC_featured_image_caption":"","_FSMCFIC_featured_image_nocaption":"","_FSMCFIC_featured_image_hide":"","_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_feature_clip_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_post_was_ever_published":false},"categories":[12],"tags":[],"class_list":["post-3299","post","type-post","status-publish","format-standard","hentry","category-online-musings"],"a3_pvc":{"activated":true,"total_views":17,"today_views":0},"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.1 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka! - Ibrahim Sheme<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_GB\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka! - Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Duk uba ya na so ya samu kintsattsen ]a, ballantana a ce mai haza}a ne. Ya na so \u2019ya\u2019yan sa su kasance masu }o}ari a makaranta, masu girmama na gaba da su, masu ]a\u2019a, masu tsare gaskiya, masu tsafta, masu tsoron Allah, masu sauraren ra\u2019ayin da ba su yarda da shi ba, wayayyu, masu jin [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2011-03-08T15:31:00+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Nafisat\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"IBRAHIM SHEME\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Estimated reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299\"},\"author\":{\"name\":\"Nafisat\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\"},\"headline\":\"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka!\",\"datePublished\":\"2011-03-08T15:31:00+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299\"},\"wordCount\":1411,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"articleSection\":[\"Online Musings\"],\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299\",\"name\":\"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka! - Ibrahim Sheme\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2011-03-08T15:31:00+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=3299#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka!\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-GB\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"width\":512,\"height\":512,\"caption\":\"Ibrahim Sheme\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\",\"name\":\"Nafisat\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Nafisat\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.com\"],\"url\":\"\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka! - Ibrahim Sheme","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299","og_locale":"en_GB","og_type":"article","og_title":"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka! - Ibrahim Sheme","og_description":"Duk uba ya na so ya samu kintsattsen ]a, ballantana a ce mai haza}a ne. Ya na so \u2019ya\u2019yan sa su kasance masu }o}ari a makaranta, masu girmama na gaba da su, masu ]a\u2019a, masu tsare gaskiya, masu tsafta, masu tsoron Allah, masu sauraren ra\u2019ayin da ba su yarda da shi ba, wayayyu, masu jin [&hellip;]","og_url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299","og_site_name":"Ibrahim Sheme","article_published_time":"2011-03-08T15:31:00+00:00","author":"Nafisat","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"IBRAHIM SHEME","Estimated reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299"},"author":{"name":"Nafisat","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4"},"headline":"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka!","datePublished":"2011-03-08T15:31:00+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299"},"wordCount":1411,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"articleSection":["Online Musings"],"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299","name":"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka! - Ibrahim Sheme","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website"},"datePublished":"2011-03-08T15:31:00+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299#breadcrumb"},"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=3299#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ka zama aminin \u2019ya\u2019yan ka!"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","name":"Ibrahim Sheme","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-GB"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization","name":"Ibrahim Sheme","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","width":512,"height":512,"caption":"Ibrahim Sheme"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4","name":"Nafisat","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","caption":"Nafisat"},"sameAs":["https:\/\/ibrahimsheme.com"],"url":""}]}},"jetpack_featured_media_url":"","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3299","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3299"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3299\/revisions"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3299"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3299"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3299"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}