{"id":2872,"date":"2018-10-11T11:48:00","date_gmt":"2018-10-11T11:48:00","guid":{"rendered":"https:\/\/ibrahimsheme.com\/?p=2872"},"modified":"2023-10-06T09:02:56","modified_gmt":"2023-10-06T09:02:56","slug":"ina-kudin-kaddamar-da-littafin-shata-wasikar-aliyu-ibrahim-kankara-ga-marigayi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872","title":{"rendered":"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata?"},"content":{"rendered":"\r\n<p class=\"wp-block-paragraph\"><em>Wannan rubutun da ke \u0199asa ba nawa ba ne, na Aliyu Ibrahim \u0198an\u0199ara ne. Shi ya wallafa abin sa a turakar sa mai suna Taskar Mamman Shata a ranar Alhamis, 16 ga Satumba, 2010 (wato shekara takwas da su ka gabata). A ciki, ya yi bayani kan taron \u0199addamar da littafin mu na &#8216;Shata Ikon Allah!&#8217; a cikin shekarar 2006. A cikin &#8216;yan kwanakin nan, \u0198an\u0199ara ya wallafa zargin cewa wai ni, Ibrahim Sheme, ni ne na cinye ku\u0257in taron \u0199addamar da littafin Shata wanda aka yi a 2006.<\/em><br \/><em>Ban yi karambanin yin editin \u0257in wannan rubutun nasa ba, don haka duk yadda aka gan shi haka ya rubuta kuma ya gabatar da kayan sa. In da hali ma, ya kamata mai karatu ya ziyarci turakar ta Dr Kankara, ya gane wa idon sa. Adireshin shi ne:<\/em><br \/><em><em><a href=\"http:\/\/taskarmammanshata.blogspot.com\/2010\/09\/budaddiyar-wasika-zuwa-ga-dokta-mamman.html\">http:\/\/taskarmammanshata.blogspot.com\/2010\/09\/budaddiyar-wasika-zuwa-ga-dokta-mamman.html<\/a><\/em><\/em><\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<h3 class=\"wp-block-heading\">BUDADDIYAR WASIKA: Zuwa Ga Dokta Mamman Shata\u00a0<\/h3>\r\n\r\n\r\n\r\n<h3 class=\"wp-block-heading\">\u00a0Daga Aliyu Ibrahim Kankara<\/h3>\r\n\r\n\r\n\r\n<p class=\"wp-block-paragraph\">Ranka shi dade Yallabai, Ban yi niyyar rubuta maka wannan \u2018yar guntuwar takarda ba,ban kuma yi niyyar rubuta ta da wata manufa don birgewa ko don in matsa maka a inda kake kwance ba, a\u2019a Allah shi baka nasara tun lokacin da muka zanta da kai ranar asabar 19\/9\/1998 akan wallafawa da kaddamar da littafinka tun a sannan ka ga irin kokarinmu da kishin mu na ganin mun tallata abubuwan da ka yi a rayuwar ka.Littafi dai bai kammala ba sai bayan da ka bar wannan sararin. Kai kanka ka yi kokarin ganin littafin ya fito da wuri sai dai kash,a sannan rashin lafiya ta addabeka,wanda qarshe Allah bai yi zaka ga kaddamar da littafin ba. To, an qaddamar da littafi ranar asabar 7\/8\/2006 amma kusan ba\u2019a taru ba a yanda ya kamata. Cikin aminanka da basu da adadi ina iya kirga maka waxanda suka halarci wurin:daga Sa\u2019in Katsina Amadu Na Funtuwa sai Ammani Inuwa Fage Kano, sai Umaru xan Duna na Gwandu(direba) sai Alhaji Hassan Hadi da marigayi Dan Tireda Ali Gombe sai Hakiman Funtuwa(sarkin Maska Mainasara Idris kenan) da Musawa sai Alhaji Adamu Yusuf BBC marigayi. Ni kaina na tafi da Hajiya Maimuna Mairo Munari daga Funtuwa. A wurin, naga wasu da ban iya tantancewa ko kunyi alaqa tare ko a\u2019a ba, kamar su ritaya Kanar Bello Kaliyal(tsohon Gwamnan Bauchi) da Janar Garba Duba(ko da yake shi aiko shi akayi ba zuwan kanshi ba ne), na kuma ga Musa Gwadabe(tsohon ministan ma\u2019adinai) da shugaban Jami\u2019ar Bayero, farfesa Attahiru Jega. Shi ASD(Alhaji Sani Dauda) ba\u2019a ma gayyace shi ba a rediyo yaji ana shirin ya tashi ya je ya kuma bada naira dubu 100 saboda kaunar ka.Sarkin Zazzau ma ya aika da naira dubu 250 duk sabili da son ka.A nan mutane da dama masu qaunar tsakani da Allah sun je wurin da ban ma yi tsammanin za su je ba. Amma duk \u2018yan siyasar nan da sarakuna da manyan sojoji da masu hali da ka wake duk basu je ba,alhali mun taka har gidajensu mun kai masu katunan gayyata. Sannan an kaddamar da littafi amma duk alkawurran da masu kaddamarwa suka yi basu bamu kudaden ba. Ga dai jerin sunayen wadanda muka biyo bashi na littatafan da suka kwasa: 1.Alhaji Sama\u2019ila Isa Funtuwa(shine ma babban mai kaddamarwa)= naira 2,000,000. 2.Janar Ibrahim Badamasi Babangida =naira 1,000,000. 3.Gwamnatin Jihar Gombe =naira 250,000 4.Alhaji Dahiru Barau Mangal= naira 250,000 5.Alhaji AY Gombe= naira 100,000. 6.Alhaji Muntari Dandutse(shugaban karamar Hukumar Funtuwa)=naira 150,000 7.Alhaji Maitama Sule Danmasanin Kano= naira 100,000 8.Alhaji Sahabi Liman Kaura ya bamu ceki na kudi mun je Banki ba kudin=naira 50,000 Dokta Aliyu Modibbo shi ya biya kudi kaka buga littafin ya kuma buga katin gayyata ya kuma kama mana hayar wurin bukin, shi kuma ya jagoranci nemo masu kaddamarwa.Shima din ya taba kiran mu Abuja don mu amso kudin karshe bamu samu dammar ganin sa ba.Munje ga Alhaji Sama\u2019ila Isa sai yace mu je mu samu Modibbo.Muka sake komawa Modibbo ba halin mu ganshi,don alokacin ministan Ciniki ne bashi ganuwa.Muka gaji da gararanba cikin Abuja kamar shegu marasa galihu muka dawo gida.Saima asarar kudi har dubu 14 da nayi.Na shiga mota na neme sun a rasa.Kaga garin nemo qiba na rame a Abuja. A waje daya ga wasu \u2018ya\u2019yan ka mazan suna ta azalzalarmu cewa mu basu kudi,sun dauka ko dai munyi sakacin qin amso masu kudin ko kuma mun amsa mun kashe. Yau shekara uku kenan ba wata magana ba alamar kudin za su fito, mu kuma wallafe-wallafen da muke yi da hirarrakin da mu keyi a rediyo na bayyanawa duniya wanene Shata bamu fasa ba, ba za kuma mu fasa ba. Ka duba kaga irin yanda ka sadaukar da rayuwar ka ka taimaka wa jama\u2019a:ka yi hanya an ba wasu sarautu,ka yi hanya an ba wasu mukamai a gwamnati,arzikin wasu yak are ka taimaka masu,wasu sun rasa muqaman su ka taimakesu an mayar masu,wasu kuma ka basu kudi da abinci saboda tausaya masu.Amma yau gashi saboda an ga ba ka a duniya kowa ya watsar da hidimarka da abinda ya shafe ka. Yanzu an yi maka adalci kenan? Alhali kai da kana raye na tare da kai har tausayink a suke,don in ka xauko kudi da dukiya kana badawa kamar ba zaka bar ma iyalanka komi ba. Jama\u2019a da dama sunce kyautar ka irin ta mutanen da ce:kyautar da in mutum yazo maka da matsalar kudi to bazaka bashi rabin kuxin ba ka ce ya tafi ya nemi sauran a\u2019a gaba daya zaka bashi. Shata, ka tuna fa a da can duk maroqanka kusan ka kaisu Makka. A cikin 1970 kawai, a Kano ka biya wa mutum ashirin Hajji gaba daya. Ka yi waqoqi sama da 8,000 da bama nan nahiyar ta Afirka ba kawai har ma Jami\u2019o\u2019in Amurka da Turai suna nazarin su suna amfana da su.Tun cikin shekarun 1940 da 1950 aka fara nazarin waqoqin ka a can. Domin a Jami\u2019ar Kalifoniya da ke Los Angeles a Amurka kawai Turawa kusan shidda suka amshi digiri na Ukku ta hanyar nazarin waqoqin ka da rayuwarka.Amma daga karshe yallabai kaga sakayyar da akayi maka.<\/p>\r\n\r\n\r\n\r\n<h3 class=\"wp-block-heading\">\u00a0<\/h3>\r\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_2872\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"2872\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wannan rubutun da ke \u0199asa ba nawa ba ne, na Aliyu Ibrahim \u0198an\u0199ara ne. Shi ya wallafa abin sa a turakar sa mai suna Taskar Mamman Shata a ranar Alhamis, 16 ga Satumba, 2010 (wato shekara takwas da su ka gabata). A ciki, ya yi bayani kan taron \u0199addamar da littafin mu na &#8216;Shata Ikon [&hellip;]<\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n<p id=\"pvc_stats_2872\" class=\"pvc_stats total_only  \" data-element-id=\"2872\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" version=\"1.0\" viewBox=\"0 0 502 315\" preserveAspectRatio=\"xMidYMid meet\"><g transform=\"translate(0,332) scale(0.1,-0.1)\" fill=\"\" stroke=\"none\"><path d=\"M2394 3279 l-29 -30 -3 -207 c-2 -182 0 -211 15 -242 39 -76 157 -76 196 0 15 31 17 60 15 243 l-3 209 -33 29 c-26 23 -41 29 -80 29 -41 0 -53 -5 -78 -31z\"\/><path d=\"M3085 3251 c-45 -19 -58 -50 -96 -229 -47 -217 -49 -260 -13 -295 52 -53 146 -42 177 20 16 31 87 366 87 410 0 70 -86 122 -155 94z\"\/><path d=\"M1751 3234 c-13 -9 -29 -31 -37 -50 -12 -29 -10 -49 21 -204 19 -94 39 -189 45 -210 14 -50 54 -80 110 -80 34 0 48 6 76 34 21 21 34 44 34 59 0 14 -18 113 -40 219 -37 178 -43 195 -70 221 -36 32 -101 37 -139 11z\"\/><path d=\"M1163 3073 c-36 -7 -73 -59 -73 -102 0 -56 133 -378 171 -413 34 -32 83 -37 129 -13 70 36 67 87 -16 290 -86 209 -89 214 -129 231 -35 14 -42 15 -82 7z\"\/><path d=\"M3689 3066 c-15 -9 -33 -30 -42 -48 -48 -103 -147 -355 -147 -375 0 -98 131 -148 192 -74 13 15 57 108 97 206 80 196 84 226 37 273 -30 30 -99 39 -137 18z\"\/><path d=\"M583 2784 c-38 -19 -67 -74 -58 -113 9 -42 211 -354 242 -373 16 -10 45 -18 66 -18 51 0 107 52 107 100 0 39 -1 41 -124 234 -80 126 -108 162 -133 173 -41 17 -61 16 -100 -3z\"\/><path d=\"M4250 2784 c-14 -9 -74 -91 -133 -183 -95 -150 -107 -173 -107 -213 0 -55 33 -94 87 -104 67 -13 90 8 211 198 130 202 137 225 78 284 -27 27 -42 34 -72 34 -22 0 -50 -8 -64 -16z\"\/><path d=\"M2275 2693 c-553 -48 -1095 -270 -1585 -649 -135 -104 -459 -423 -483 -476 -23 -49 -22 -139 2 -186 73 -142 361 -457 571 -626 285 -228 642 -407 990 -497 242 -63 336 -73 660 -74 310 0 370 5 595 52 535 111 1045 392 1455 803 122 121 250 273 275 326 19 41 19 137 0 174 -41 79 -309 363 -465 492 -447 370 -946 591 -1479 653 -113 14 -422 18 -536 8z m395 -428 c171 -34 330 -124 456 -258 112 -119 167 -219 211 -378 27 -96 24 -300 -5 -401 -72 -255 -236 -447 -474 -557 -132 -62 -201 -76 -368 -76 -167 0 -236 14 -368 76 -213 98 -373 271 -451 485 -162 444 86 934 547 1084 153 49 292 57 452 25z m909 -232 c222 -123 408 -262 593 -441 76 -74 138 -139 138 -144 0 -16 -233 -242 -330 -319 -155 -123 -309 -223 -461 -299 l-81 -41 32 46 c18 26 49 83 70 128 143 306 141 649 -6 957 -25 52 -61 116 -79 142 l-34 47 45 -20 c26 -10 76 -36 113 -56z m-2057 25 c-40 -58 -105 -190 -130 -263 -110 -324 -59 -707 132 -981 25 -35 42 -64 37 -64 -19 0 -241 119 -326 174 -188 122 -406 314 -532 468 l-58 71 108 103 c185 178 428 349 672 473 66 33 121 60 123 61 2 0 -10 -19 -26 -42z\"\/><path d=\"M2375 1950 c-198 -44 -350 -190 -395 -379 -18 -76 -8 -221 19 -290 114 -284 457 -406 731 -260 98 52 188 154 231 260 27 69 37 214 19 290 -38 163 -166 304 -326 360 -67 23 -215 33 -279 19z\"\/><\/g><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p>\n<div class=\"pvc_clear\"><\/div>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":0,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_FSMCFIC_featured_image_caption":"","_FSMCFIC_featured_image_nocaption":"","_FSMCFIC_featured_image_hide":"","_jetpack_newsletter_access":"","_jetpack_dont_email_post_to_subs":false,"_jetpack_newsletter_tier_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paywalled_content":false,"_jetpack_feature_clip_id":0,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_post_was_ever_published":false},"categories":[7],"tags":[],"class_list":["post-2872","post","type-post","status-publish","format-standard","hentry","category-hausa"],"a3_pvc":{"activated":true,"total_views":29,"today_views":0},"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v28.1 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata? - Ibrahim Sheme<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_GB\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata? - Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Wannan rubutun da ke \u0199asa ba nawa ba ne, na Aliyu Ibrahim \u0198an\u0199ara ne. Shi ya wallafa abin sa a turakar sa mai suna Taskar Mamman Shata a ranar Alhamis, 16 ga Satumba, 2010 (wato shekara takwas da su ka gabata). A ciki, ya yi bayani kan taron \u0199addamar da littafin mu na &#8216;Shata Ikon [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Ibrahim Sheme\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2018-10-11T11:48:00+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2023-10-06T09:02:56+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Nafisat\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"IBRAHIM SHEME\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Estimated reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872\"},\"author\":{\"name\":\"Nafisat\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\"},\"headline\":\"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata?\",\"datePublished\":\"2018-10-11T11:48:00+00:00\",\"dateModified\":\"2023-10-06T09:02:56+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872\"},\"wordCount\":1044,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"articleSection\":[\"Da Hausa\"],\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872\",\"name\":\"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata? - Ibrahim Sheme\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\"},\"datePublished\":\"2018-10-11T11:48:00+00:00\",\"dateModified\":\"2023-10-06T09:02:56+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-GB\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872\"]}]},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?p=2872#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-GB\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#organization\",\"name\":\"Ibrahim Sheme\",\"url\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/i0.wp.com\\\/ibrahimsheme.com\\\/wp-content\\\/uploads\\\/2026\\\/02\\\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1\",\"width\":512,\"height\":512,\"caption\":\"Ibrahim Sheme\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/logo\\\/image\\\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.net\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4\",\"name\":\"Nafisat\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-GB\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g\",\"caption\":\"Nafisat\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/ibrahimsheme.com\"],\"url\":\"\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata? - Ibrahim Sheme","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872","og_locale":"en_GB","og_type":"article","og_title":"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata? - Ibrahim Sheme","og_description":"Wannan rubutun da ke \u0199asa ba nawa ba ne, na Aliyu Ibrahim \u0198an\u0199ara ne. Shi ya wallafa abin sa a turakar sa mai suna Taskar Mamman Shata a ranar Alhamis, 16 ga Satumba, 2010 (wato shekara takwas da su ka gabata). A ciki, ya yi bayani kan taron \u0199addamar da littafin mu na &#8216;Shata Ikon [&hellip;]","og_url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872","og_site_name":"Ibrahim Sheme","article_published_time":"2018-10-11T11:48:00+00:00","article_modified_time":"2023-10-06T09:02:56+00:00","author":"Nafisat","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"IBRAHIM SHEME","Estimated reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872"},"author":{"name":"Nafisat","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4"},"headline":"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata?","datePublished":"2018-10-11T11:48:00+00:00","dateModified":"2023-10-06T09:02:56+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872"},"wordCount":1044,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"articleSection":["Da Hausa"],"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872","name":"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata? - Ibrahim Sheme","isPartOf":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website"},"datePublished":"2018-10-11T11:48:00+00:00","dateModified":"2023-10-06T09:02:56+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872#breadcrumb"},"inLanguage":"en-GB","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872"]}]},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?p=2872#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Ina Ku\u0257in \u0198addamar Da Littafin Shata?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#website","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","name":"Ibrahim Sheme","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-GB"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#organization","name":"Ibrahim Sheme","url":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","contentUrl":"https:\/\/i0.wp.com\/ibrahimsheme.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/IshemeLogo.png?fit=512%2C512&ssl=1","width":512,"height":512,"caption":"Ibrahim Sheme"},"image":{"@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/#\/schema\/person\/bb4e2be5e35db546de899bf1493897e4","name":"Nafisat","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-GB","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/e999cea8cab471727b3785d6d6c13039b2fc941be9c3077e56e254375b4b48f5?s=96&d=mm&r=g","caption":"Nafisat"},"sameAs":["https:\/\/ibrahimsheme.com"],"url":""}]}},"jetpack_featured_media_url":"","jetpack_likes_enabled":true,"jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2872","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2872"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2872\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4853,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2872\/revisions\/4853"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2872"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2872"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/ibrahimsheme.net\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2872"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}